Related Articles
Allah Ya Yi Wa Mahaifin Kwankwaso Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanai da muke samu daga Jihar Kano na cewa Allah ya yi wa mahaifin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso
Marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso kafin rasuwarsa shi ne Hakimin Madobi, ya kuma rasu ne a Daren Jiya.
Kamar yadda wata sanarwa ta ce za a yi Jana’izarsa ne a gidan tsohon Gwamnan da ke kan titin Miller a unguwar Bamfai cikin birnin Kano