Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa

” Allah ya yi wa Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashash  ( Sardaunan Matasan Nijeriya ) kuma shugaban kungiyar Tranquility Movement”. Rasuwa.
Kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana cewa ya rasu yana da shekaru 71 a duniya.
Kamar yadda majiyarmu ta bayyana mana cewa yar gajeruwar rashin lafiya ce ya yi fama da ita, ya rasu da misalin karfe uku na asubahin yau ne Litinin.
Kamar yadda bayanai suka nuna cewa  Ibrahim Musa Gashash mutum ne mai matukar kulawa da yayansa saboda son da yake yi masu
Kafin rasuwarsa shi mutum ne mai kokarin taimakawa marasa
Da fatar Allah ya albarkaci bayansa ya gafarta masa yasa Aljanna ta zama makoma.
 Hakika Jihar Kaduna, Arewacin Nijeriya da kasa baki daya sun yi rashi

About andiya

Check Also

Jam’iyyar PDP Ta Taya Tsohon Gwamna Makarfi Murnar Ranar Haihuwarsa

…Sun Ce Shugaba Ne Abin Koyi,Mai Kokarin Hada Kan Al’umma Jam’iyyar PDP ta kasa ta …

Leave a Reply

Your email address will not be published.