Home / Labarai / AN GA WATAN AZUMI A NAJERIYA – SARKIN MUSULMI

AN GA WATAN AZUMI A NAJERIYA – SARKIN MUSULMI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Bayanan da muke samu daga fadar Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadana mai alfarma a Najeriya.
Wanda hakan ya tabbatar da cewa a gobe ne daya ga watan Ramadana don haka a gobe za a tashi da Azumi kenan.
Mai alfarma Sarkin musulmi ya bayyana Jihohin Kano, Borno, Sakkwato da sauran wadansu Jihohin ma da dama da aka ga watan Azumin.
Alhamdulillah! Mai alfarma Sarkin Musulmi ya baiyana ganin jinjiri watan Ramadan na wannan shekara 1443.AH.
Gobe ta kasance daya ga watan Azumi.
Allah Ya bamu ikon gabatar da ibada a cikin nasara.

About andiya

Check Also

TINUBU YA NADA GEORGE AKUME A MATSAYIN SAKATAREN GWAMNATIN TARAYYA

Daga Imrana Abdullahi Kamar dai yadda jaridar “Vanguard” ta rawaito cewa tun bayan rantsar da …

Leave a Reply

Your email address will not be published.