Home / Labarai / An Kama Nnamdi Kanu

An Kama Nnamdi Kanu

Mustapha Imrana Abdullahi
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana sanarwar cewa ta kama mai dajin kafa kasar Biafara Nnamdi Kanu da ya kama gabansa bayan da aka bayar da shi a hannun Beli
Ministan shari’a na tarayyar Najeriya Abubakar Malami ne ya bayyana hakan cewa an kama madugun rajin kafa kasar Biafara da suke fafutuka karkashin kungiyar (IPOB)
Malami ya bayyana hakan ne ga manema labarai a ranar Talata, cewa Nnamdi Kanu dai an kama shi kuma za a kawo shi Najeriya a ranar Lahadi mai zuwa
Ya ce aikin kamen dai an yi shi ne karkashin tsarin aikin hadin Gwiwa tsakananin jami’an tsaron Najeriya da na yan Sandan Kasa da Kasa.
Za mu kawo maku ci gaban bayanin nan gaba.

About andiya

Check Also

Majalisar Wakilai: Sani Jaji Zai Maye Gurbin Abbas Tajuddeen?

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar …

Leave a Reply

Your email address will not be published.