Home / Labarai / An Yi Wa Shaikh Ibrahim Khalil Juyin Mulki

An Yi Wa Shaikh Ibrahim Khalil Juyin Mulki

Mustapha Imrana Abdullahi
A wani al’amari da ya faru mai kama da juyin mulki a kungiyar majalisar Malaman Kano a wani zaman da suka yi na zato ba tsammani suka canza Shaikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ta su.
Ga hoton zaman da malaman suka yi
A halin yanzu dai sun maye turbines da Shaikh Saleh Pakistan a matsayin shugaban majalisar malaman na Jihar Kano.
Zamu ci gaba da kawo maku karin bayani game da lamarin.

About andiya

Check Also

An Zargi PDP Da Ayyukan Ta’addanci A Jihar Zamfara

Gamayyar Kungiyoyin Kwararru Na Dattawan Arewa Sun Kalubalanci Kalaman PDP A Game Da Batun Tsaron …

Leave a Reply

Your email address will not be published.