MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Jam’iyyar APC a tarayyar Najeriya ta bayyana sakamakon zaben da kowane dan takara ya samu daga cikin yan takara Goma 14 da suka tsaya neman jam’iyyar ta tsayar da su takarar shugaban kasa.
Asiwaju Ahmad Bola Tinubu – 1271
Ahmad Lawal – 152
Rotimi Ameachi – 316
Gwamna Yahya Bello – 47
Farfesa Yemi Osinbajo – 235
Ahmad Rufa’I Sani Yarima – 4
Pastor Tunde Bakare – 0
Chukwumeka Nwajiba – 1
Engr David Omahy – 38
Sanata Farfesa Ben Ayade – 37
Sanata Rochas Okorocha – 0
T N Jackreach – 0
Dokta Christoper Onu – 1
Chief Eco Abalu Mukolu – 0
Kuri’ar da ta lalace guda shida da kuma wata kuri’a kwaya daya da ba a Sanya mata hannu ba
An dai fara zaben cikin nasara domin an yi lafiya an kammala cikin nasara ba wani tashin tashina ko kadan.
Shugaban kwamitin da ya shirya zaben Gwamnan Jihar Kebbi Alhaji Abubakar Atiku Bagudu ya bayyana Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben.