Home / News / ASIWAJU BOLA TINUBU NE YA KASHE ZABEN DA KURI’U 1271

ASIWAJU BOLA TINUBU NE YA KASHE ZABEN DA KURI’U 1271

 

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Jam’iyyar APC a tarayyar Najeriya ta bayyana sakamakon zaben da kowane dan takara ya samu daga cikin yan takara Goma 14 da suka tsaya neman jam’iyyar ta tsayar da su takarar shugaban kasa.

Asiwaju Ahmad Bola Tinubu –  1271
Ahmad Lawal – 152
Rotimi Ameachi – 316
Gwamna Yahya Bello – 47
Farfesa Yemi Osinbajo – 235
Ahmad Rufa’I Sani Yarima – 4
Pastor Tunde Bakare – 0
Chukwumeka Nwajiba – 1
Engr David Omahy – 38
Sanata Farfesa Ben Ayade – 37
Sanata Rochas Okorocha – 0
T N Jackreach – 0
Dokta Christoper Onu – 1
Chief Eco Abalu Mukolu  – 0
Kuri’ar da ta lalace guda shida  da kuma wata kuri’a kwaya daya da ba a Sanya mata hannu ba
An dai fara zaben cikin nasara domin an yi lafiya an kammala cikin nasara ba wani tashin tashina ko kadan.
Shugaban kwamitin da ya shirya zaben Gwamnan Jihar Kebbi Alhaji Abubakar Atiku Bagudu ya bayyana Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben.

About andiya

Check Also

PRESIDENT TINUBU COMMENDS DANGOTE GROUP OVER NEW GANTRY PRICE OF DIESEL

  President Bola Tinubu commends the enterprising feat of Dangote Oil and Gas Limited in …

Leave a Reply

Your email address will not be published.