Home / Labarai / Atiku Abubakar Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Barkindo

Atiku Abubakar Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Barkindo

IMRANA ABDULLAHI
Dan takarar shugaban kasar tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rasuwar Walin Adamawa Alhaji Sanusi Barkindo a matsayin wani babban rashin da ya bar gurbi mai wuyar cikewa
Rashin Walin Adamawa wani babban gurbi ne mai wuyar cikewa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne a wani rubutun da ya yi a shafinsa na tuwita.
Marigayin dai Kafin rasuwarsa ya yi aiki a matsayin Sakatare Janar na kungiyar OPEC.

About andiya

Check Also

Senator Yar’adua Donates Books To Schools In 11 LGAs

By Lawal Gwanda Senator Abdul’aziz Musa Yar’adua of Katsina Central Senatorial District has donated assorted …

Leave a Reply

Your email address will not be published.