….A Shirye Muke Mu Mayarwa Masu Bukata Kudinsu Hukumar jindadin alhazai ta Jihar Bauchi ta kira yi Maniyyata aikin hajjin Bana da su kara hakuri, su kuma zauna a gidajensu har zuwa lokacin da aka bada sanarwar lika jadawalin jirginsu. Babban Sakataren Hukumar, Imam Abdurrahman Ibrahim Idris, shi ya yi …
Read More »KATSINA IZALA GROUP CONSTRUCTS EYE HOSPITAL
Work has been progressing steadily at the site for the construction of Eye Specialist Hospital by the Katsina Izalatul Bid’ah Eye Foundation. The Chairman of the Foundation, Alhaji Ibrahim Dabo Bujawa disclosed this shortly after a meeting of members of the Foundation at the site of the project along …
Read More »SENATOR AMINU WAZIRI TAMBUWAL BROUGHT A STRONG DEVELOPMENT TO SOKOTO STATE – ATIKU YABO
FROM IMRANA ABDULLAHI In an effort to continue to inform the world about the courage of the former Sokoto State Governor and current Senator, Aminu Waziri Tambuwal, in implementing the development projects to the people of Sokoto State with the aim of improving their lives. The Honorable Atiku Muhammad Yabo, …
Read More »GWAMNATIN TINUBU TA WUCCIN GADI CE – ATIKU
Daga Imrana Abdullahi A wani kokarin kara fadakar da dimbin yayan jam’iyyar PDP mutumin da ya tsayawa jam’iyyar takarar shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar wa da mambobin majalisar wakilai ta kasa cewa kowa ya dace ya Sani cewa Gwnatin Tinubu ta wuccin Gadi ce. Atiku Abubakar ya ce …
Read More »AN KASHE MUTANE 26 A JIHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Wadansu ina da kisa da ake kyautata zaton cewa ‘yan ta’adda ne sun kai wani mummunan sabon hari kan manoma a wasu ƙauyukan Jambako, Sakida da Saulawa na Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara kuma sun kashe mutum 25. Kamar yadda rahotannin suka tabbatar Wani ganau …
Read More »MATA KU ZABI JAM’IYYAR PNDS TARAYYA – DOKTA AMINATOU
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin mata al’ummar Nijar mazauna Najeriya da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin su zabi jam’iyyar PNDS tarayya a zaben dan majalisar Nijar da ke zaune a wajen kasar Kamar dai yadda aka Sani a nan ba da jimawa ba ne za a …
Read More »Group Awards Yusuf Danladi, SA Protocol To Former Minister Of Agriculture
…Says He Deserves To Be Kaduna South Chairman By; USMAN NASIDI, Kaduna. A Community group under the aegis of “The Time Is Now, The Time Is Ours, has awards Yusuf Danladi (Nadabo), Special Assistant Protocol to former Minister of Agriculture and Rural Development, Honorable Muhammad Mahmud, with an …
Read More »Alhaji Usman Jidda Shuwa, Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Borno Ya Rasu.
Daga Imrana Abdullahi Usman Jidda Shuwa, wanda har zuwa ranar 28 ga Mayu, 2023 ya kasance SSG na gwamnatin Gwamna Babagana Umara Zulum ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a ranar Asabar. Rahotannin da muka samu dai sun tabbatar da cewa ya rasu a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri, UMTH, …
Read More »Gwamna Bala Muhammad Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamnonin PDP
Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa an zabi Gwamna Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Kamar dai yadda wata sanarwa daga bakin Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ne ya bayyana hakan a ranar Asabar din da ta gabata jim …
Read More »KWANKWASIYYA TA FARA RUSHE RUSHE A KANO
Daga Imrana Abdullahi Duk da irin halin matsin tattalin arzikin da al’ummar Najeriya Najeriya shiga ciki sai ga Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin zababben Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya samu nasarar lashe zabe karkashin jagorancin jam’iyyar Kwankwasiyya ta NNPP da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso. Ita …
Read More »