Home / andiya (page 71)

andiya

Duniya Ta Yi Koyi Da Ayyukan Gidauniyar A A Charity

  Daga Imrana Abdullahi A kokarin da gidauniyar taimakawa al’umma ta A A Charity keyi domin ganin al’amura sun ci gaba da habbaka ta yadda jama’a za su amfana yasa jagora baki daya wadda ta samar da gidauniyar tare da wata tawagarta suka kai ziyara gidan Gwamnatin jihar Kano a …

Read More »

Gamayyar Yan Takara 13 Sun Marawa Honarabul Liman Baya

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna …Gamayyar ’Yan Takarar Majalisar Dokokin jihar Kaduna a zaɓen da za a sake na Mazaɓar Maƙera da ke Ƙaramar Hukumar Kaduna ta Kudu a jihar Kaduna sun fito sun nuna mara wa Honarabul Yusuf Dahiru Liman baya, a matsayin mutumin da za su zaɓa don wannan …

Read More »