….Uba Sani Ne Ya Fi Kowane Gwamna Samuna Nasara A Harkar Tsaro Alhaji Yusuf Abubakar Garba da ake yi wa lakabi da Yusuf Mai kwari, ya bayyana fitarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APC a Jihar Kaduna. Alhaji Yusuf Abubakar Mai kwari ya bayyana cewa babu wanda ya yi masa laifi …
Read More »ILIMI: GWAMNA LAWAL YA AMINCE DA ƊAUKAR MALAMAI 2,000 AIKI A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da ɗaukar malamai 2,000 aiki a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwar Jihar a ranar Litinin a zauren majalisar gwamnatin jihar da ke Gusau. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »Governor Radda Mourns Passing of Veteran Journalist Lawal Sa’idu Funtua
Katsina State Governor, Malam Dikko Umaru Radda has mourned the passing of Alhaji Lawal Sa’idu Funtua, the accomplished journalist and Proprietor of Blue Ink Online Media. In a statement Signed by Ibrahim Kaula Mohammed Chief Press Secretary to the Governor of Katsina State made available to news men revealed that …
Read More »Tunawa Da Sojoji: Gwamna Lawal Ya Yi Alƙawarin Inganta Rayuwar Iyalan Jaruman Da Suka Rasu
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta jin daɗin iyalan hafsoshi da suka rasa rayukansu a bakin aiki. Gwamnan ya halarci bikin tunawa da sojojin da suka rasu a ranar Laraba a harabar baje kolin kasuwanci da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da …
Read More »Foundation donates writing materials, uniforms to 200 orphans, indigent kids in Sokoto
A Sokoto-based NGO, Balarabe Goronyo Foundation has donated assorted writing materials and uniforms to no fewer than 200 orphans and indigent children in Sokoto City. The beneficiaries were given various writing materials like books and pencils, as well as uniforms. Its founder, Alhaji Zayyanu Aliyu, said that the beneficiaries …
Read More »Gwamna Buni Ya Bukaci Jami’an Watsa Labarai A Ma’aikatun Jihar Da Su Kara Kaimi Kan Ayyukan Su
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya hori Jami’an yada labarai na Ma’aikatun Jihar da su kara kaimi wajen gudanar da ayyukan su cikin nutsuwa. Gwamnan Wanda sakataren gwamnatin Jihar Alhaji Baba Malam Wali ya wakilta ya bayyana hakan ne a yayin bude taron bita …
Read More »Tsohon gwamnan jihar Sokoto a Najeriya, Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya sanar da ficewar shi daga jam’iyyar adawa ta ƙasar PDP.
Bafarawa ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ta ɓulla a yau Talata 14 ga watan Janairun 2025, wadda ya sanya wa hannu da kansa. A cikin wasiƙar ficewa daga jam’iyyar, wadda ya rubuta wa shugaban jam’iyyar na ƙasa a ranar 8 ga watan Janairu, Bafarawa ya ce: …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mahaifin Najib tsafe Rasuwa
A yanzun nan ne, muke samun labarin rasuwar mahaifin daya daga cikin ma’aikatan kafar Liberty rediyo da TV, Malam Najib Tsafe Sanarwar wadda shi kansa Najib tsafen ya tabbatar da ita ta ce marigayin ya rasu ne bayan jinyar da ya yi. Kuma Za’ayi Jana’izarsa a Gobe da karfe Tara …
Read More »Local Government Autonomy: EFCC and ICPC Urged to Establish Dedicated Monitoring Units
…..NCYP Applauds FG’s Commitment to Local Government Financial Autonomy, Calls for Accountability and Collaboration Between Council Chairmen and Citizens for Grassroots Development The Northern Christian Youth Professionals (NCYP) commends the landmark move to ensure the direct transfer of Local Government revenues from the Revenue Allocation Account Committee into the bank …
Read More »Kungiyar Zamfarawa Mazauna Kaduna Sun Tallafawa Mutane 280
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna A kokarin da hadaddiyar kungiyar da ta gama kan dukkan al’ummar Zamfarawa mazauna Kaduna take yi na ganin rayuwar Mutanensu ta kara inganta ya sa suka yi wani babban taro a garin Kaduna inda suka bayar da tallafi tare da nuna shugabannin kungiyar. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa