Sojoji Sun Yi Nasarar Halaka Dan Ta’adda Gana Imrana Abdullahi Jami’an rundunar sojan tarayyar Nijeriya da ke aiki da rundunar AYEM APKATUMA sun samu nasarar halaka fitaccen dan ta’addan nan da ke jagorantar miyagu a yankin Banuwai Banuwai suna Tarwase da ake wa lakabi da Gana. Sojojin sun bayyana hakan …
Read More »VON Correspondent Asmau Emerge First Female Chapel Chairperson
VON Correspondent Asmau Emerge First Female Chapel Chairperson Hajia Asma’u Yawo Halilu of the Voice of Nigeria (VON) has emerged as the Chairperson of the Correspondent Chapel of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) Kaduna Council. Hajia Halilu’s only contender Abdulraheem Aodu of Blueprint Newspaper voluntarily withdrew from the …
Read More »Muna Bukatar Matashi A Matsayin Shugaban Kasa – Makeri
Muna Bukatar Matashi A Matsayin Shugaban Kasa – Makeri Imrana Andullahi Wadansu matasa a tarayyar Nijeriya karkashin Inuwar matasa masu hangen zama shugabannin Gobe ( Visionaty Young Nigerian Leaders Initiative) sun yi kira ga daukacin matasan tarayyar Nijeriya da su farka domin karbar shugabancin kasar. Honarabul James Makeri ne ya …
Read More »An Gabatar Da Mai Unguwa, Tsohon Kansila Gaban Kotu Saboda Zargin Sayar Da Tiransifoma
An Gabatar Da Mai Unguwa, Tsohon Kansila Gaban Kotu Saboda Zargin Sayar Da Tiransifoma Imrana Andullahi Jami’an yan sanda sun gurfanar da wani mai unguwar Kwangila tare da tsohon kansilan kula da harkokin Noma da kula da Gandun Daji a karamar hukumar Sabon, Yusuf Garba bisa zargin karkatar wa da …
Read More »Security personnel repel bandits on the Kaduna -Abuja Road
Security personnel repel bandits on the Kaduna -Abuja Road Security operatives comprising military and the police have successfully repelled armed bandits who opened fire on motorists plying the Kaduna-Abuja Road. The incident occurred near Olam Feeds Company on Friday afternoon. The Commissioner, Internal Security and Home Affairs, Samuel Aruwan disclosed …
Read More »INA KUDIN JAM’IYYAR APC NA JIHAR KATSINA?
Wani bincike da wannan jaridar ke yi akan jam’iyya mai mulki ta APC da yadda shugabannin ta na jiha ke tafiyar da ita, ya gano abubuwa masu daure kai da neman bayani a cikin tafiyar da shugabancinta. Misali a yayin da shugaban ke rayuwa kamar wani sarkin kasar larabawa.wasu …
Read More »Yan Bindiga Sun Kashe Yan Sa Kai 17 A Neja
Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Neja a arewacin tarayyar Nijeriya bayanin cewa akalla mutane 17 masu ayyukan sa kai domin tabbatar da tsaro aka halaka Kamar dai yadda rahotannin suka tabbatar cewa lamarin dai ya faru ne a Dukku da ke karamar hukumar Rijau a lokacin da …
Read More »Covid-19 Protocol: NLC Scores Kaduna International Airport 100 Percent
Covid-19 Protocol: NLC Scores Kaduna International Airport 100% Nigeria Labour Congress (NLC), Kaduna State Council has commended Kaduna International Airport for observing the Covid-19 protocol in totality. The Chairperson of the Congress, Comrade Ayuba Magaji Suleiman made the commendation ,when he led members of Labour/Civil Society Situation Room on an …
Read More »Ambaliyar Ruwa : An Yi Asarar Sama Da Biliyan 2 A Jihar Kebbi
Imrana Abdullahi Alhaji Sani Dododo, shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ne a Jihar Kebbi ya bayyana irin asarar da aka yi sakamakon matsalar ambaliyar ruwan sama a Daminar Bana da ya ce asarar ta kai sama da biliyan biyu. Alhaji Sani Dododo ya ci gaba da bayanin cewa hakika …
Read More »El-Rufai lauds Fulani, Ham leaders for de-escalating tension
The Governor of Kaduna State, Malam Nasir Ahmad El-Rufai has commended Fulani and Ham leaders for de-escalating tension and keeping peace over the killing of a herder in Jaba local government area of the state. The Governor disclosed this through the Commissioner, Internal Security and Home Affairs, Samuel Aruwan during …
Read More »
THESHIELD Garkuwa