Jihar Zamfara ta zama jihar da ta fi kowace jiha a Arewacin Nijeriya, kuma ta zamo ta biyu a faɗin Nijeriya a jarrabawar da Hukumar Jarrabawa ta Ƙasa (NECO), ta ke shirya wa ɗalibai ’yan baiwa a Nijeriya. A makon da ya gabata ne Hukumar shirya jarabawar ta ƙasa ta …
Read More »Muna Bukatar Tallafi Daga Asusun TETFund – Gwamnan Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ƙarin tallafi daga Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu na TETFund, domin kammala wasu gine-ginen a manyan makarantun Jihar. Gwamnan ya yi wannan roƙo ne a wata ziyarar aiki da ya kai hedikwatar Hukumar ta TETFUND a ranar Alhamis ɗin da …
Read More »Ilimi Ne Matakin Samun Abin Duniya – Gwamna Dauda lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana ilimi a matsayin wani tsani, matakala ta kaiwa ga samun duk wani abin nema a duniyar nan. Gwamnan ya halarci taron yaye ɗalibai karo na uku da na huɗu na Jami’ar tarayya, wanda ya gudana a filin taro na Jami’ar da ke Gusau …
Read More »Makarantar Daru Sigaril Huffaz Ta Yaye Mahaddata Kur’ani A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an samar da al’umma sahihiya tagari da Mazon Allah Annabi Muhammadu (SAW) zai yi alfahari da ita a ranar gobe kiyama ya sa babban mai taimakawa Gwamnan Jihar Kaduna a kan harkokin addinai da samar da kyakkyawar dangantaka a tsakanin al’umma Shaikh Abdurrahaman Zakariyya …
Read More »Muna Kira Ga Iyaye Su Rungumi Karatun Yayansu – Hassan Abubakar
…Alhaji Hassan Ya Dauki Nauyin Marayu 10 su haddace Kur’ani Daga Imrana Abdullahi Alhaji Hassan Abubakar ya jawo hankalin iyayen yara masu yin halin ko’ in kula game da tarbiyyar yaya da su Sani cewa ba wanda fa zai iya daukar nauyin yayan wani ko wasu haka kawai don haka …
Read More »Ilimi Ne Babban Ginshikin Ci Gaban Jihar Zamfara -Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ayyana ilimi a matsayin wani ginshiƙi mafi muhimmanci ga ci gaban jihar Zamfara. A Larabar nan ne ɗaliban makarantar ‘Leadsprings International Schools’ suka karrama Gwamna Lawal a -GWAMNA Gwamnatin jihar da ke Gusau. Kamar yadda ya ke ƙunshe a cikin wata sanarwa da mai …
Read More »Za Mu Kafa Tubali Mai Inganci A Kan Harkar Ilimi – Gwamna Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a Zamfara. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a ranar Asabar ɗin da ta gabata yayin gasar wasanni …
Read More »Gwamnan Binuwe Ya Jinjina Wa Farfesa Gwarzo Bisa Yadda Yake Bunkasa Ilimi
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Binuwe, Rabaran Fada Hyacinth Alia ya jinjinawa wanda ya kafa gamayyar jami’on Maryam Abacha American University a Nijeriya da Nijer, Franco-British International a Kaduna da Canadian University a Abuja, Farfesa Adamu Gwarzo kan yadda yake nuna kishin ci gaban ilimi a Nijeriya da ma Afrika …
Read More »Gwamna Lawal Ya Karɓo Sakamakon Jarabawar WAEC Da Hukumar Ta Riƙe
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna A ƙoƙarin da ya ke yi don ganin ya cika alƙawuran da ya yi wa Zamfarawa, musamman a harkar ilimi, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu nasarar karɓo sakamakon jarabawar WAEC na ‘yan asalin jihar, wanda Hukumar ta ƙi saki saboda rashin biyan kuɗin jarabawar. …
Read More »Gwamna Dikko Radda Ya Dauki Nauyin Dalibai 41 Masu Karatun Likitanci
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda PhD za ta dauki nauyin karatun dalibai 41 zuwa kasar Masar don karatun likitanci. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Isah Miqdad mai taimakawa Gwamnan Jihar Katsina a kan kafofin …
Read More »