Home / Lafiya (page 7)

Lafiya

Dana Ya Kamu Da Cutar Korona Birus – Atiku

TSOHON mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa na cikinsa ya kamu da korona Birus Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa asibitin koyarwa da ke Gwagwalada a …

Read More »

Muna Sa Ido A Kan Mutane Uku – Ma’aikatar lafiya

Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar kaduna ta bayyana cewa tana nan tana sa idanu a kan mutane uku da suka dawo Nijeriya daga kasar waje Ma’aikatar lafiya ta Jihar Kaduna ce ta bayyana hakan a cikin wata takardar da aka aikewa manema labarai a kaduna Kamar yadda suka bayyana cewa mutanen …

Read More »

Masari Ya Rufe Wani Gidan Maganin Gargajiya A Dutsi

Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya rufe wani gidan da ake tsare da mutane da sunan ana yi masu maganin gargajiya a kauyen Tashar Wali cikin karamar hukumar Dutsi a Jihar katsina. Gwamnan a lokacin wata ziyarar da ya kai wurin bayan dawowarsa saga garin Daura …

Read More »