Home / News (page 118)

News

MUNA KIRA GA JAMA’A SU ZAUNA LAFIYA 

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Arewacin Najeriya Shugaban kungiyar tuntuba ta arewacin Najeriya (ACF) na Jihar Kaduna Lawal Umar Mayere, ya yi kira ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna musulmi da Kirista da su tabbatar da zaman lafiya tsakanin Juna da nufin ci gaban Jihar da kasa baki daya. Lawal Umar Mayere …

Read More »

TSORON ALLAH A ZUCIYA YAKE – SANUSI LAMIDO

….Hadin kai tsakanin musulmi da Kirista domin zaman lafiya Daga Imrana Abdullahi,Kaduna arewacin Najeriya An kara jaddada kira ga daukacin al’ummar duniya baki daya da su ji tsoron Allah matukar tsoro. Sarkin Kano na sha hudu (14) Sanusi Lamido Sanusi ne wanda kuma shi ne shugaban Darikar Tijjaniyya na Afirka, …

Read More »

AN RUFE GUDAJEN MAI 50 A JIHAR KOGI

  Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya     A kokarin ganin an magance matsalar wahalar man fetur yasa a ranar Litinin Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya, NMDPRA, ta rufe gidajen mai guda 50 domin gudanar da aiki ba tare da lasisin ajiya ba. A Lokoja, kodinetan hukumar …

Read More »

An Yi Zanga-Zangar Adawa Da Rusa Gine Gine  A Kano

Daga Imrana Abdullahi Masu zanga-zangar a ranar Litinin din da ta gabata sun fito kan titunan birnin Kano domin nuna rashin amincewarsu da aikin rusau da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Abba Kabir Yisuf ke yi. Tuni dai an riga an rushe  gine-gine da dama da aka yi a zamanin waccan …

Read More »

AN KASHE WANI HAR LAHIRA A SAKKWATO

Biyo bayan yin kalmar batanci ga fiyayyen balita wani mutum mai suna Usman Buda da ke sana’a da  ke a cikin garin Sokoto, an kashe shi har lahira bisa zarginsa da yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad. Kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya ruwaito, mahawara ta barke a tsakaninsu …

Read More »