Daga Imrana Abdullahi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin DCG Adeniyi Bashir Adewale a matsayin mukaddashin Kwanturolan Hukumar Kwastam na Najeriya. Sanarwar mai dauke da sa hannun Daraktan yada labarai na sakataren gwamnatin tarayya ce ta bayyana hakan. Kafin dai wannan nadin Adeniyi (MFR) ACG Adewalw Adeniyi MFR …
Read More »GWAMNAN JIHAR KADUNA YA NADA MASU SHAWARA NA MUSAMMAN 14.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin masu ba da shawara na musamman guda Goma sha hudu (14). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Muhammad Shehu Lawal, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna da aka …
Read More »Kakakin Majalisa Abbas Ya Yi Allah-wadai Da kashe Shugaban Fulani Da Yara A Zariya
Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya Honarabul DaftaTajudeen Abbas, ya yi Allah-wadai da kisan wani bafulatani, Alhaji Shuaibu Mohammad da ‘ya’yansa hudu da wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka yi a unguwar Dorayi da ke karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. A …
Read More »Neman Ci Gaban Jihar Zamfara Yasa Gwamna Dauda Lawal Tafiya zuwa Abuja
Fassara Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal wanda ya kai ziyara ga masu ruwa da tsaki a Abuja ya jaddada kudirinsa na kawo sauyi a jihar a dukkan bangarorin aikin Gwamnati da nufin jama’a su samu sa’ida a harkokin rayuwarsu ta yau da kullum. A wata sanarwa …
Read More »AN SA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24 A MANGU
Daga Imrana Abdullahi Majalisar karamar hukumar Mangu da ke Jihar Filato arewacin Najeriya ya Sanya dokar hana fita na tsawon Sa’o’I 24 domin samar da dai dalton al’amura. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da shugaban kwamitin rikon karamar hukumar Mista Markus Artu ya fitar ranar …
Read More »Hadarin Mota Mutane Hudu Sun Mutu A Hanyar Oyo
….Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta dora laifin yin gudun da ya wuce ka’ida Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da suke iske mu na cewa a kalla Mutane hudu, dukkansu maza ne suka mutu a wani hatsarin mota a ranar Asabar a kan babbar hanyar Ibadan zuwa Oyo da ke …
Read More »Ba Mu Ce Muna Neman Matawalle Ruwa A Jallo Ba – EFCC
Sabanin irin yadda ake ta yada wadansu rahotanni marasa tushe balantana makama cewa wai Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) na neman tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ruwa a jallo, wanda kuma ba hakan bane. Hukumar Efcc ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta …
Read More »AN MIKAWA KOTU MOTOCIN MATAWALLE – YAN SANDA
 Duk motocin da rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kwace daga hannun tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle, an mikawa kotu ne a ranar Asabar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar din da ta gabata ta …
Read More »Prof. Gwarzo wants Kano Govt. to immortalize Late Malam Haruna Abdullahi Gwarzo
By Our Reporter The Founder of the Maryam Abacha American University of Nigeria and Niger, Prof. Adamu Abubakar Gwarzo, has called on the Kano State government to name a school after Late Malam Haruna Abdullahi Gwarzo. He made the call in an interaction with journalists shortly after …
Read More »AIKIN HAJJI : AN GANO MATA 75 MASU CIKI A MAKKA DA MADINA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Dokta Usman Galadima ya tabbatar da cewa a can kasa mai tsarki da yan Najeriya ke gudanar da aikin Hajji a halin yanzu an gano mata masu dauke da Juna biyu har guda 75 da cikin nasu yake cikin hali daban daban. A Makka akwai 45 sai …
Read More »