Home / News (page 84)

News

Malamai Ne Kashin Bayan Samuwar Ilimi – Dikko Radda

  Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda, ya bayyana Samuwar ingantattun malamai a dukkan makarantu a ko’ina a matsayin sahihiyar hangar samar da ilimi mai inganci. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawar da ya yi da kafar yada labarai ta …

Read More »

Gwamnatin Kano ta kori Jami‘an ta biyu

  Daga Imrana Abdullahi A wani matakin da Gwamnatin Jihar Kano ta dauka domin zama matakin gargadi ga masu sakin baki suna yin kalaman da suka ga dama yasa Gwamnatin jihar Kano ta sallami Kwamishinan Kasa  na jihar Adamu Aliyu Kibiya da kuma mai bai wa Gwamna Shawara Kan Harkokin Matasa …

Read More »