APC SAK MATAWALLE GA ZAƁINMU SARKIN SHANUN SHINKAFI MUKE SO Daga Honarabul Abubakar Lauwali kaura Shinkafi Zuwaga mai girma Gwamnan Jahar Zamfara Shatiman Daular Usmaniyya khadimul ƙur’an, Dokta Bello muhammad matawalle ardenB Qasar Hausa. Daga matasa da Dattawan ƙaramar hukumar mulkin shinkafi bisa jinjina da kuma sosayya da ƙauna da …
Read More »Zuwa ga Alh Ahmed Ibrahim Lawan Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya
Zuwa ga Alh Ahmed Ibrahim Lawan Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriy Zargin kai wa shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa, Hadiza Bala Usman da aka kai wa hari a majalisar kasa. A matsayin mu na kungiya mai cikakkiyar rajista a Nijeriya da ke fafutukar ganin an samu ingantaccen canji mai …
Read More »