Katafaren Kamfanin nan da ya karade nahiyar Afirka baki daya mai suna Dangote Group ya fito fili ya bayyana cewa ba a kai wa harabar kamfanin samame ba da ake yadawa a kafofin Sada zumunta na zamani cewa wai hukumar da ke yaki da masu almundahanar kudi da kuma kokarin karya tattalin arzikin kasa Efcc ta kai wa kamfanin na Dangote da masu magana ke yi wa lakabi da kaya naku mota taku, da wasu ke yi wa ikirari da cewa Dangote gida gida wato kowane gida suna yin amfani da kayan nasa na masarufi domin yin amfanin yau da kullum na rayuwa.
Check Also
Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries
…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …