Labari Cikin Hotuna Kan Yadda Taron Horaswa Ya Gudana Domin Daukacin Jagororin Jihar Jigawa Su Kara Fahimtar Gudanar Da Aiki Domin Kara Bunkasa Jihar, Arewa da Nijeriya baki daya gaba
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar lokacin da yake zagayawa domin ganin irin yadda kundayen da aka rubuta domin amfani da komai a rubuce wajen ciyar da Jihar Gaba.Gwamnan Jihar Jigawa kenan lokacin da yake duba wani babban kundin bayanai.Gwamnan Jigawa tare da wani jami’in hukumar kula da ayyukan Noma yake yi wa Gwamnan cikakken bayanin irin shirye shiryen da suka yi domin bunkasa Noma a baki dayan Jihar.Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na Jigawa ke sauraren bayani daga wani Jami’in kula da kundin bayanan da aka rubuta.Gwamnan Jigawa lokacin da ya jagoranci tawagar manyan jami’an Jihar domin duba kundin bayanai game da jiharsa.