Home / Ilimi / Ga Sunayen Makarantun Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Saboda Rashin Tsaro

Ga Sunayen Makarantun Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Saboda Rashin Tsaro

A kokarin ganin an ci gaba da samun ingantawar harkar tsaro Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantun sakandare na kwana guda 10 a faɗin jihar Kano sabo da matsalar tsaro.

 

 

Sunayen makarantun da aka rufe sune

 

 

1. GSS Ajingi
2. GGASS Sumaila
3. Karaye Unity College
4. GGASS Jogana
5. GGASS Gezawa
6. GSS Kafin Maiyaƙi
7. MSSC Gaya
8. GGSS Kachako
9. GGSS Unguwar Gyartai
10. GGASS Albasu.

 

 

Sanarwar ta fara aiki ne nan take kuma ana umartar dukkanin iyayen yara da ke karatu a wadannan makarantu da su je su kwashe ƴaƴansu.

 

 

 

About andiya

Check Also

GWAMNA DAUDA LAWAL YA HARAMTA HAƘAR MA’DINAI BA BISA ƘA’IDA BA

…YA UMURCI JAMI’AN TSARO SU ƊAUKI TSATTSAURAN MATAKI Daga Imrana Abdullahi A yau Asabar, Gwamnan …

Leave a Reply

Your email address will not be published.