Home / Tag Archives: Rufewa

Tag Archives: Rufewa

An Rufe Makarantar Nuhu Bamalli Da Ke Zariya

 Imrana Abdullahi Sakamakon irin matsalar kai harin da yan bindiga suka yi makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya inda aka rasa rayuwa tare da kwashe wadansu dalibai ya sa hukumar makarantar ta sanar da Dakatar da harkokin ilimi na koyo da koyarwa  baki daya har sai illa masha Allahu. A …

Read More »

AN Rufe Masallacin Kasa Na Abuja

Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin matsalar da ake kauce ma faruwarta ta fuskar yada cutar da ke toshe numfashi ta (Covid 19) Korona birus yasa hukumar gudanarwar babban masallacin kasa da ke Abuja suka bayyana rufe masallacin da a yanzu ba za a gudanar da salloli biyar da ake …

Read More »