Home / Labarai / Har Yau Babu Labari Game Da Babawuro Tofai

Har Yau Babu Labari Game Da Babawuro Tofai

 

 

Mustapha Imrana Abdullahi

Tun da masu Garkuwa da mutane suka kama dan uwan ministan aikin Gona mai suna babawuro Tofai ya zuwa yanzu dai babu wani labari a game da inda yake ko wani muhimman sahihin bayani a kan hakan.

 

Babawuro Tofai dai shi ne mai rikon sarautar gargajiya a garin Tofai, kamar yadda bayanai suka bayyana ministan aikin Gona na tarayyar Nijeriya ne aka ba sarautar amma sai ya wakilta shi Babawuro Tofai ya rike masa domin yanayin ayyukan da suke gabansa.

About andiya

Check Also

Group Decries Escalation Of  Insecurity In Birnin Gwari

      By; Our Reporter in Kaduna   The Birnin Gwari Progressive Union(BEPU) has …

Leave a Reply

Your email address will not be published.