Home / Ilimi / Isma’il Shehu Ya Zama Furofesa

Isma’il Shehu Ya Zama Furofesa

Imrana Abdullahi
Wani fitaccen dan jarida mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum masanin kimiyyar siyasa  kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Malam Isma’il Shehu ya zama Firofesa an dai nada shi wannan matsayi ne a kwanan nan.
Hakan tasa yan uwa da abokan arziki ke taya shi murnar samun wannan matsayi.
Shi dai Isma’il Shehu mutum ne mai kokarin kula da harkokin addinin Islama da dukkan abin da yake yi a harkokinsa na rayuwa.

About andiya

Check Also

Sokoto APC supporters take over major streets for Aliyu Sokoto’s victory

  By Suleiman Adamu, Sokoto   It has been jubilation all through by thousands of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.