Home / Tag Archives: ZARIYA

Tag Archives: ZARIYA

ZAN YI WA KOWA ADALCI A JIHAR KADUNA – JONATHAN ASAKE

….Dan takarar Gwamna Na Jam’iyyar Lebo, Asake, Ya Gana Da Malaman Addinin Musulunci, Ya Ba Su Tabbacin Yin Adalci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Honarabul Jonathan Asake, dan takarar Gwamna na Jam’iyyar Lebo a  Jihar Kaduna,ya ba al’ummar Musulmi tabbacin cewa Gwamnatin da zai jagoranta za ta yi aiki bisa …

Read More »

Gobe Za A Ba Sarkin Zazzau Sandar Mulki

Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …

Read More »

Isma’il Shehu Ya Zama Furofesa

Imrana Abdullahi Wani fitaccen dan jarida mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum masanin kimiyyar siyasa  kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Malam Isma’il Shehu ya zama Firofesa an dai nada shi wannan matsayi ne a kwanan nan. Hakan tasa yan uwa da abokan arziki ke taya …

Read More »

Yar Shekaru 34 Ta Haifi Yaya 17 A Zariya

 Imrana Abdullahi Wata mai shekaru 34 ta haifi yaya 17 a haihuwar da ta yi sau , wadda ta haifi yaya hudu a halin yanzu Kamar yadda wakilinmu ya samu cikakken bayani daga birnin Zariya cewa matar mai shekaru 34 mai suna Hauwa’u Sulaiman, wadda takasance matar aure ce ta …

Read More »