Home / News / Kwamitin Gwamnatin Kaduna Ya Kai Ziyarar Aiki Bakin Dogo

Kwamitin Gwamnatin Kaduna Ya Kai Ziyarar Aiki Bakin Dogo

A Kaduna, Imrana Abdullahi
Gabanin fara aikin kasuwar bakindogo da ke cikin garin kaduna tawagar kwamitin da aka kafa domin aikin rage cinkoso ya ziyarci kasuwar bakin dogo.
Shi dai wannan kwamitin na karkashin jagorancin kwamishinar ma’aikatar gidaje da bunkasa birane masaniyar harkar taswirar Zane Zane Fausat Ibikunle, sun tabbatar da kai wannan ziyara ne gabanin fara aikin.

About andiya

Check Also

Governor Tambuwal To ASUU;  Resume Classes or Forfeit Your Salary Fore With

…Reads Riot Act To ASUU Sokoto Varsity Sokoto state government has spent the sum of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.