Home / Tag Archives: Kasuwanci

Tag Archives: Kasuwanci

An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna

An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …

Read More »

Gwamnatin Jigawa Ta Yafewa Kananan Masana’antu Haraji

Imrana Abdullahi Kwamishinan kudi na Jihar Jigawa Babangida Umar Gantsa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ta yafewa daukacin kanana da matsakaitan masana’antu Jihar kudin haraji na tsawon shekara daya. Kamar dai yadda Kwamishinan ya bayyana cewa an yi wannan tsari ne domin samar wa …

Read More »

Kwamitin Gwamnatin Kaduna Ya Kai Ziyarar Aiki Bakin Dogo

A Kaduna, Imrana Abdullahi Gabanin fara aikin kasuwar bakindogo da ke cikin garin kaduna tawagar kwamitin da aka kafa domin aikin rage cinkoso ya ziyarci kasuwar bakin dogo. Shi dai wannan kwamitin na karkashin jagorancin kwamishinar ma’aikatar gidaje da bunkasa birane masaniyar harkar taswirar Zane Zane Fausat Ibikunle, sun tabbatar …

Read More »