Related Articles
Bayan kammala gasar cin kofin da aka Sanya wa ma’aikatun Gwamnati a Jihar Kano, ma’aikatar yada labarai ta Jihar Jihar samu nasarar lashe kofin da aka Sanya a Gasar.
Ga dai kofin a hannun kwamishinan ma’aikatar yada labarai ta Jiha Kwamared Muhammad Garba.
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar bayanin da ke dauke da sa hannun Abdul Umar Farouk babban mai ba Gwamnan Jihar Kano shawara a kan harkokin yada labarai.