Home / News / Ma’aikatar Yada Labarai Ta Samu Nasara

Ma’aikatar Yada Labarai Ta Samu Nasara

Bayan kammala gasar cin kofin da aka Sanya wa ma’aikatun Gwamnati a Jihar Kano, ma’aikatar yada labarai ta Jihar Jihar samu nasarar lashe kofin da aka Sanya a Gasar.
Ga dai kofin a hannun kwamishinan ma’aikatar yada labarai ta Jiha Kwamared Muhammad Garba.
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar bayanin da ke dauke da sa hannun Abdul Umar Farouk babban mai ba Gwamnan Jihar Kano shawara a kan harkokin yada labarai.

About andiya

Check Also

An Zargi PDP Da Ayyukan Ta’addanci A Jihar Zamfara

Gamayyar Kungiyoyin Kwararru Na Dattawan Arewa Sun Kalubalanci Kalaman PDP A Game Da Batun Tsaron …

Leave a Reply

Your email address will not be published.