Home / Lafiya / Mutane 224 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona bairu A Nijeriya

Mutane 224 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona bairu A Nijeriya

A tarayyar N8jeriya an samu karin mutane 10 masu dauke da cutar korona, an dai samu karin ne a babban birnin tarayya Abuja, Legas da Jihar Edo.

Samuwar wannan adadi an samu mutane dari 224 kenan masu dauke da wannan cutar a duk fadin kasar baki daya

Hukumar yaki da hana yaduwar cututtuka ta kasar ( NCDC) ce ta bayyana hakan a ranar Lahadi.

Hukumar NCDC ta sanar da hakan ne a shafinta na tuwita #covid19 inda suka bayyana cewa an samu mutane 6 a Legas mutane 2 a Babban birnin tarayya Abuja da kuma mutane 3 a Edo.

About andiya

Check Also

Kaduna: LP Guber Candidate, Asake, Meets Muslim Clerics, Assures Of Fairness To All

The Labour Party, LP, governorship candidate in Kaduna State, Hon. Jonathan Asake, has assured the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.