Related Articles
Mutane 47 Sun Kamu Da Korona, 12 Suka Mutu A Jigawa
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanai daga Jihar Jigawa yankin arewa maso Yamma na cewa an samu wata matar da ta kamu da Cutar Korona a Jihar Jigawa.
Ita dai wannan mata an tabbatar da kamuwarta ne bayan da aka yi mata Gwajin rashin lafiyar da take fama da shi wanda aka tabbatar matar ta kamu da Cutar.
An dai tabbatar da cewa cikin mutane 47 da suka kamu da Korona a Jihar Jigawa sun hada da yan yi wa kasa hidima.
An dai samu asarar rayukan mutane 12 kamar yadda rahotanni suka bayyana daga Jihar ta Jigawa.