Home / Kasuwanci / Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya.
Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana cewa za a sanar da yadda  Jana’izarsa za ta kasance a nan gaba kadan.
Bisa haka ne kungiyar tsofaffin Daliban makarantar kwalejin kimiyya da fasaha ta Gwamnatin tarayya da ke Kaduna suke isar da sakon ta’aziyyarsu ga iyalan da daukacin al’ummar Nijeriya baki daya.
Sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalai

About andiya

Check Also

MU AKE SO KUMA MU ZA A ZABA – KOGUNAN GUSAU

DAGA IMRANA ABDULLAHI Kogunan Gusau Muktar Shehu Idris ya bayyana wa manema labarai cewa ko …

Leave a Reply

Your email address will not be published.