Home / Labarai / SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL YA KAWO GAGARUMIN CI GABA A JIHAR SAKKWATO

SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL YA KAWO GAGARUMIN CI GABA A JIHAR SAKKWATO

DAGA IMRANA ABDULLAHI

 A kokarin ci gaba da sanar wa duniya irin jajircewar da tsohon Gwamnan Jihar Zamafara kuma Sanata a halin yanzu Aminu Waziri Tambuwal, wajen aiwatar da ayyukan ci gaban al’ummar Jihar Sakkwato da nufin inganta rayuwarsu.

Honarabul Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yabo, ya lashi takobin sanar wa da duniya irin nagartar da Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya aiwatar a Jihar da nufin ciyar da Jihar arewacin Najeriya da kasa baki daya gaba.

1 Aikin Gina rijiyoyin 253 masu amfani da hasken rana  a cikin ƙananan hukumomi 23 da ke Jihar Sakkwato

2 Sai aikin  Gina titin Tambuwal zuwa kebbe da kuma aikin Gina gadar silame

3 Aikin samar da hasken wutar lantarki a unguwanni 6 a karamar hukumar Gwadabawa

4  Daukar ma’aikatan lafiya sama da 1000 a fadin kananan hukumomi 23 da ke jihar

5 Gina sabuwar cibiyar bincike ta zamani a Sakkwato

6 Aikin Gina titin  kebbe da kuma na ungushi

7 Gina titin karkarar Yabo a karamar hukumar Yabo

8 Aikin  Gina titin sabon birni da kuma na Kasarawa zuwa Shuni daga kasararawa zuwa shuni

9 Gina titin  kwamnawa rikina a Dange shuni

10 Titin  sabon birni na karkara zuwa mai’lalle

11 Sanata Tambuwal ya  dauki nauyin ‘yan Jihar Sokoto sama da 300 don yin karatu a kasashen waje duk a lokacin da ya na Gwamnan Jihar Sakkwato

12 Aikin Gina titin bayan garin Tambuwal

13 Ya kuma sayawayan kungiyar sintiri masu da kai Babura dubu 1000 a dukkan fadin kananan hukumomi 23 na Jihar.

13  Ga kuma wani kokarin na sayawa jami’an tsaron Gwamnati motoci 200 da ke kananan hukumomi 23 domin kara inganta tsaron lafiya da dukiyar jama’a.

Da irin wadannan ayyukan ya da ce duniya ta san wane ne Sanata Aminu Waziri Tambuwal kuma wadanne irin ayyuka ya aiwatar domin samun ci gaban jama’a.

About andiya

Check Also

Senator Yar’adua Donates Books To Schools In 11 LGAs

By Lawal Gwanda Senator Abdul’aziz Musa Yar’adua of Katsina Central Senatorial District has donated assorted …

Leave a Reply

Your email address will not be published.