Home / News / SANATA ORJI KALU YA SHAWARCI MOHAMMED ABACHA YA SHIGA APC

SANATA ORJI KALU YA SHAWARCI MOHAMMED ABACHA YA SHIGA APC

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
TSOHON GWAMNAN JIHAR BAYELSA KUMA SANATA A TARAYYAR NAJERIYA ORJI OZUR KALU YA YI KIRA GA MOHAMMAD SANI ABACHA, DA GA TSOHON SHUGABAN NAKERIYA DA YA SHIGA CIKIN JAM’IYYAR APC.
SANATA ORJI KALU DAI YA WALLAFA HOTUNAN ZIYARAR DA MOHAMMAED ABACHA YA KAI MASA A GIDANSA DA KE CIKIN BABBAN  BIRNIN TARAYYAR ABUJA
INDA YA BAYYANA MOHAMMED ABACHA DA TSOHON ABOKINSA SHEKARU MASU YAWA DA SUKA GABATA, SAI YA CE NA BASHI SHAWARAR YA SHIGA CIKIN JAM’IYYAR APC.
KUMA KAMAR YADDA SANATAN YA RUBUTA A SHAFINSA YA CE YA NA FATAN ZAI AMINCE DA WANNAN KIRAN DA YA YI MOHAMMED SANI ABACHA YA SHIGA APC.
IDAN DAI ZA A IYA TUNAWA MOHAMMED ABACHA YA TA BA YIN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KANO.
SABODA HAKA A YANZU LOKACI KAWAI AKE JIRA A GANI KO ME ZAI KASANCE.
SANATAN DAI YA BAYYANA FARIN CIKONSA DA WANNAN ZIYARAR DA ABOKONSA NA TSAWON LOKACI YA KAI MASA.

About andiya

Check Also

Gwamnatin Hadin Kan Jama’a Na Haifar Mana Da Nasara – Gwamna Uba Sani

  …Nan da Sati biyu za a fara aikin garin Tudun biri Daga Imrana Abdullahi …

Leave a Reply

Your email address will not be published.