Home / Labarai / Shugaban NURTW Aliyu Tanimu Zariya Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara

Shugaban NURTW Aliyu Tanimu Zariya Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara

Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa reshen Kaduna kwamared Alhaji Aliyu Tanimu Zariya, a lokacin da ya kai ziyarar taya murna ga mai martaba Sarkin Zazzau bisa matsayin Sarkin Zazzau na 19 da Allah ya bashi, a kwanan nan.

Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa kwamared Aliyu Tanimu Zariya lokacin da ya Isa fadar mai martaba Sarkin Zazzau.
Daga hannu za a iya ganin Sarkin Leman Zazzau ya rike wani yaro Aliyu Aliyu Tanimu lokacin da ya kaiwa mai martaba Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli ziyarar taya murna tare da shugaban NURTW Alhaji Aliyu Tanimu Zariya a fadar mai martaba.

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.