Daga Imrana Abdullahi Kaduna A kokarin ganin an aiwatar da ayyukan Gwamnati kamar yadda ya dace musamman ta fuskar bayar da Izinin yin Gini, hukumar KASUPDA ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Dokta Abdurrahman Yahya ta kaddamar da sabon Tambarin hukumar domin ba jama’a tabbacin samar da sabuwar hukuma ce …
Read More »