Daga Imrana Abdullahi An bayyana daukacin shugabanni masu rike da madafun iko da cewa mutane ne da ke buƙatar ayi masu addu’a ta kwarai domin samun nasarar gudanar da jagoranci su. Dokta Sule Iko Sani Sami, Marafan Zuru ne ya yi wannan kiran da cikakken bayanin ne a lokacin da …
Read More »An Yi Addi’oin Musamman Domin Samun Zaman Lafiya A Katsina
A ranar Litinin din da ta gabata ne 1 ga watan Augusta shekara ta 2022 a ka gudanar da addi’oi na musamman a kananan hukumomin Funtuwa da Dandume da Bakori da Danja da karamar hukumar Sabuwa da ke Jihar katsina domin samun zaman lafiya da walwalar jama’a Dalilin wannan taron …
Read More »
THESHIELD Garkuwa