….Shekaru 20 Masu Albarka tare da gaskiya da tsare Amana Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal Dare ya bayyana murna tare da farin cikinsa bisa irin yadda Mai shari’a Bello Muhammad Shinkafi, ya cika shekaru Ashirin ya na Alkalanci bisa gaskiya da adalci a Jihar Zamfara. Alhaji …
Read More »DOLE NE ALKALAI SU YI AIKI DA GASKIYA DA TSARON ALLAH – ALKALI NASIR
DAGA IMRANA ABDULLAHI Alkalin kotun shari’ar Musulunci da ke Mando, Alkali Muhammad Nasir da aka yi wa lakabi da Alkalin fita kunya ya bayyana cewa babban dalilin da yasa aka karramashi ya biyo bayan irin kokari, kwazon aiki tare da jajircewa ne da yake yi a kullum wajen aiwatar …
Read More »Matsalarmu Ita Ce Rashin Alkali Tsakanin Kamfanonin Waya Da Masu Hulda Da Su – Fantami
Matsalarmu Ita Ce Rashin Alkali Tsakanin Kamfanonin Waya Da Masu Hulda Da Su – Fantami Imrana Abdullahi Ministan kula da harkokin Sadarwa da bunkasar tattalin arzikin kasa ta hanyar sadarwa Furofesa Isa Ali Fantami ya bayyana cewa babbar matsalar da suke fama da ita a halin yanzu itace ta rashin …
Read More »