A Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya yi ta’aziyya, tare da nuna alhinin kwanton ɓaunar da aka yi wa dakarun Askarawan Zamfara na ‘Community Protection Guards’, inda aka kashe wasu daga cikin su a yankin Tsafe ta jihar Zamfara. Gungun wasu ‘yan bindiga ne suka yi wa Asakarwan kwanton …
Read More »Zan Bayar Da Goyon Tallafi Ga Iyalan Askarawan Da Aka Kashe A Yaki Da Yan bindiga – Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamafara’ da suka rasa rayukansu a yaƙin da ake yi da ’yan bindiga. A ranar Alhamis ɗin nan da ta gabata ne …
Read More »Dalilin Kafa Rundunar Askarawa A Jihar Zamfara – Dauda Lawal
Wannan tattaunawar da Gwamnan Jihar Zamfara ya yi da jaridar Daily Trust Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya bayyana ainihin dalilin da ya sa gwamnatin sa ta kafa rundunar tsaro ta jihar da aka yi wa laƙabi da ASKARAWAN ZAMFARA (CPG) domin su taimaka wa jami’an tsaro a yaƙin …
Read More »