Gwamnatin Jihar Zamfara ta shirya tare da ɗaukar nauyin auren gata ga mutum 100 da aka zabo daga rukunin marasa ƙarfi a dukkan ƙananan hukumomi 14 na jihar. Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa wannan shiri na daga cikin ƙudirin gwamnatinsa na tallafa wa marasa galihu da inganta rayuwarsu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa