…Mun Gamsu – Kabiru Jarumi Daga Imrana Abdullahi Dokta Bashir Umar Muhammad, Sakatare Janaral na tafiyar dan takarar Sanatan yankin Kaduna ta tsakiya Ambasada Shettima Usman Yerima, tafiyar da ake kira ( Capacity Movement) ya bayyana cewa sun je wajen taron da aka yi ne na dan majalisar dokokin Jihar …
Read More »Auwalu Yaro Mai Kyau Ya Biyawa Dalibai 200 Kudin Jarabawar WAEC Da NECO Karo Na Takwas
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya An yabawa Gwamnan Jihar Kaduna Kwamared Sanata Uba Sani bisa irin yadda yake taimakawa ayyukan dan majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu da ake yi wa lakabi da Yaro Mai Kyau da ke wakiltar mazabar Unguwar Sanusi a karamar hukumar Kaduna ta Kudu a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa