Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne, Nurullah Mehmet, Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na cibiyar Direkci, …
Read More »Muna Yin Kira Ayi Koyi Da Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal
Ayi Koyi Da Gwamna Dauda Lawal Na Jihar Zamfara – Bashir Nafaru Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’umma tare da shugabanninsu baki daya da su yi koyi da irin kokarin da Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ke yi domin samo hanyoyin warware dukkan matsalolin da ke addabar …
Read More »