Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Sakataren Zartarwa na Hukumar Tallafa wa Harkokin ‘Yan Sanda ta Ƙasa (NPTF), …
Read More »NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal
Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga tsaro zuwa tattalin arziki, daga ilimi zuwa lafiya, daga gyaran hanyoyi zuwa sake gina …
Read More »
THESHIELD Garkuwa