Imrana Abdullahi Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! A cikin wata takardar sanarwa mai dauke da sa hannun Kabiru Balarabe, mai rikon mukamin sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammad Matawallen Maradun, MON (Shatiman Sakkwato, Barden Hausa) tuni ya amince da Dakatar da Sarkin Zurmi Alhaji Atiku …
Read More »An Dakatar Da Wazirin Zazzau Ibrahim Aminu
An Dakatar Da Wazirin Zazzau Ibrahim Aminu Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta Dakatar da babban kansila a masarautar Zazzau wato wazirin Zazzau Alhaji Ibrahim Aminu. Takardar dakatarwar da babban kansilan an aike masa da ita ne daga ma’aikatar kula da harkokin kananan hukumomi da masarautun gargajiya a ranar Alhamis …
Read More »