Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta shirya wani tattaki ne a ranar Alhamis mai taken ‘Tattaki Don Zaman Lafiya’ don bikin cikar gwamnatin Gwamna Lawal shekaru kan karagar mulki. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa na tabbatar da samun ingantaccen kiwon lafiya kuma mai rahusa a faɗin jihar. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Asabar yayin da yake ƙaddamar da Babban Asibitin Anka da aka gyara da kuma aka …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata Da Aka Gyara, Ya Buƙaci Hukumomin Ta Su Riƙa Kulawa Da Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ma’aikatar ilimi da hukumomin da shugabannin makarantu su mayar da hankali wajen kula da kayayyakin da aka gyara na dukkannin makarantun gwamnati. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da gyararrar makarantar Gwamnatin ’Yan Mata ta Larabci (GGAS) a …
Read More »Gwamna Lawal Ya Karbi Baƙuncin Jami’an Hukumar NSCDC 10 ‘Yan Asalin Zamfara Da Suka Samu Ƙarin Girma
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya karbi baƙuncin jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) su goma ‘yan asalin jihar bayan samun ƙarin girma. Jami’an da aka yi wa ƙarin girma sun samu jagorancin kwamandan NSCDC na shiyya 2, ACG Haruna Bala Zurmi, a …
Read More »UNDP TA YABA WA GWAMNA LAWAL, TA CE GWAMNATIN ZAMFARA TA ZAMA ABIN KOYI GA SAURAN JIHOHI WAJEN TALLAFA WA AL’UMMA
Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne hukumar UNDP ta ƙaddamar da Cibiyar Magance Ƙalubalen Ci Gaba a Yankin Arewa maso Yamma …
Read More »Eidl Fitr: Gwamna Dauda Lawal Ya Buƙaci A Samu Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris ya fitar a ranar Asabar, ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Ƙaramar Sallah, wanda ke nuna kawo ƙarshen …
Read More »Governor Lawal’s N50m gift To Former Governors, Deputies Sparks Reaction
It has been reliably gathered that Zamfara State Governor, Dauda Lawal, has distributed a total of 50 million naira to former governors and deputy governors of the state in the spirit of Ramadan. The Secretary to Government of Zamfara State (SSG) Abubakar Nakwada was quoted to …
Read More »An Gano Ma’aikatan Bogi Dubu 2,363 A Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta bankaɗo ma’aikatan bogi 2,363 biyo bayan kammala aikin tantance ma’aikatan gwamnatin jihar. Gwamna Lawal ya kafa kwamiti ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikata na jihar a watan Agustan 2024 tare da umarnin gudanar da aikin tantance ma’aikatan jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »MUN YI NASARA A YAƘAR ’YAN BINDIGA, GWAMNA LAWAL YA SHAIDA WA BANKIN DUNIYA
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya shaida wa Bankin Duniya cewa sannu a hankali, gwamnatin sa na samun nasara a kan ta’addanci a duk faɗin jihar. A Juma’ar da ta gabata ne gwamnan ya kai wata ziyara ofishin Bankin na Duniya A cikin wata sanarwa da mai magana da …
Read More »ZAMFARA TA SHIRYA ƘADDAMAR DA TSARI, TARE DA DOKAR KARE AL’UMMA, GWAMNA LAWAL YA FAƊA WA UNICEF
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyar gwamnatinsa na ƙaddamar shiri, tare da Dokar Kare Al’umma, musamman ƙananan yara da raunana a duk faɗin jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya karbi baƙuncin wakilin Asusun Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, a Nijeriya da sauran …
Read More »
THESHIELD Garkuwa