Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya aika da saƙon taya murnar shiga sabuwar shekarar musulunci ta 1446H ga al’ummar jihar. Cikin saƙon da ya aika wa al’ummar, Gwamna Lawal ya yi fatan wannan sabuwar shekara za ta zama mai cike da albarka ga al’ummar jihar da ma ƙasa baki ɗaya, …
Read More »Adamu Mu’azu Ya Kaddamar Da Titunan Da Gwamna Dauda Lawal Ya Gina A Zamfara
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmed Adamu Mu’azu ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa ayyukan inganta tituna da ya aiwatar a Jihar Zamfara. A ranar Juma’ar nan ne Tsohon Gwamnan, wanda ya ke kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa ya ƙaddamar da wasu ayyukan tituna a …
Read More »Zan Gina Sabuwar Zamfara – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada aniyar sa ta sake gina Zamfara don dawo da matsayin ta na dandalin kasuwanci a Arewacin Nijeriya. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin gudanar da bikin ƙaddamar da fara ginin tashar tashi da saukan jiragen sama, …
Read More »GOV. LAWAL FLAGS OFF CONSTRUCTION OF GUSAU INTERNATIONAL AIRPORT, RESTATES COMMITMENT TO RESCUE ZAMFARA
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has restated his commitment to rebuilding a new Zamfara that will reclaim its historical role as a commercial hub in northern Nigeria. On Thursday, the Minister of Aviation and Aerospace, Festus Keyamo, officially launched the construction works for the Gusau International Airport. In a …
Read More »Zan Bayar Da Goyon Tallafi Ga Iyalan Askarawan Da Aka Kashe A Yaki Da Yan bindiga – Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamafara’ da suka rasa rayukansu a yaƙin da ake yi da ’yan bindiga. A ranar Alhamis ɗin nan da ta gabata ne …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Fara Biyan Mafi Karancin Albashi Na Dubu 30 A Lokaci Guda
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni saboda shagalin babbar sallah. A watan da ya gabata ne gwamnan ya bayyana a wata ganawa da ya yi da …
Read More »Ba Za Mu Yi Sulhu Da Barayi Ba – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan Zamfara suka shirya mai taken ‘Tafiyar Zaman Lafiya’. A wata …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yaba wa Takwaransa Na Sakkwato Bisa Samar Da Ayyuka
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dokta Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Zamfara Ya Kaddamar Da Jami’an Agro Rangers
A faɗi-tashin da yake yi wajen samar da ingataccen tsaro, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyar al’ummar Jihar Zamfara. A ranar Talatar nan ne gwamnan ya halarci bikin yaye wasu dakaru na musamman, waɗanda ke ƙarƙarshin Hukumar tsaro ta …
Read More »Bashin Garatutin Shekaru 13: Mun Biya Ma’aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5, Inji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma’aikatan da suka ritaya da aka riƙe musu sama da shekaru 13. Tun a watan Fabrairun bana ne Gwamnatin Jihar Zamfara ta fara biyan ma’aikatan jihar da Ƙananan Hukumomin da suka yi ritaya kuɗaɗen giratuti …
Read More »