Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a Nijeriya a daidai lokacin da ƙasar ke bikin cika shekaru 64 da samun ’yancin kai. Jihar Zamfara na cikin jihohi shida da gwamnatin marigayi Janar Sani Abacha ta kafa a ranar …
Read More »GOV. LAWAL CELEBRATES NIGERIA AT 64 AND 28 YEARS OF CREATION OF ZAMFARA STATE, URGES PRAYERS FOR PEACE
Governor Dauda Lawal has urged for intensified prayers for peace and stability in Nigeria as the country celebrates 64 years of independence. Zamfara State was among the six states created by the late General Sani Abacha regime on October 1, 1996. Governor Lawal, in a goodwill message issued on Tuesday …
Read More »GOV. LAWAL OFFERS FULL SCHOLARSHIPS TO ZAMFARA GIFTED STUDENTS, COMMITS TO EDUCATION REFORMS
Governor Dauda Lawal has offered scholarships to 30 Zamfara gifted students at the Federal Government Academy, Suleja. Governor Lawal made the pledge on Wednesday while receiving the Zamfara Gifted Students and the leadership of Muhammad Kabir Danbaba Centre for Women and Youth Development Center at the Government House, Gusau. A …
Read More »GWAMNA LAWAL YA BA DA SAMA DA NAIRA BILIYAN 11 DON AIKIN INGANTA ILIMIN ’YA’YA MATA A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da shirin raba maƙudan kuɗaɗe ga Ƙanana da Matsakaitan Makarantu (SIGS) a ƙarƙashin shirin Samar da Ilimi da Ƙarfafa ’Ya’ya Mata (AGILE) a jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya raba wa ’yan kwangilar da aka zaɓa a matsayin …
Read More »Zan Ci Gaba Da Aiwatar Da Aýuka Masu Matukar Muhimmanci – Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da ayyukan da suke da matuƙar muhimmanci da kuma fifiko. Gwamnan ya ƙaddamar da babban asibitin da aka canja wa fasali, kuma aka inganta a Ƙaramar Hukumar Maru a ranar Asabar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Jaddada Kudirinsa Na Inganta Harkokin Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta kiwon lafiya a jihar, tare da bayyana irin rawar da manyan asibitoci ke takawa a fannin kiwon lafiya. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da aikin sake gina babban asibitin da ke cikin Ƙaramar …
Read More »DAUDA LAWAL A SHEKARA 59: MAI GIDANA WANDA BAI DA JIJI DA KAI
Daga Sulaiman Bala Idris A wata ziyarar aiki da na yi a tsakiyar watan Agusta, direbana a Jihar Taraba ya shafe kusan fiye da rabin tafiyar zuwa masaukin mu yana magana a kan Gwamnan Zamfara, wanda kuma shi ne mai gidana. Direban ya ambaci cewa gwamnan shi …
Read More »Yadda Gwamna Dauda Lawal Ya Ziyarci Wuraren Ambaliyar Ruwa A Gumi
A ranar Asabar ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gudanar da ziyarar gani da ido zuwa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta Jihar. A makon da ya gabata ne mamakon ruwan sama ya haifar da ambaliya a wasu yankunan ƙaramar hukumar Gummi, inda ya …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Kaddamar Da Rabon Tirelolin Takin Zamani 135 Ga Manoman Jihar
A wani gagarumin yunƙuri na bunƙasa ayyukan noma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tireloli 135 na takin zamani ga manoma a faɗin ƙananan hukumomin jihar 14. An ƙaddamar da rabon takin ne a ranar Talata a Ma’aikatar Noma ta jihar Zamfara, inda aka ajiye takin. A …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Babban Asibitin Kauran Namoda
A ranar Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda, wanda aka yi masa gyara, tare da wadata shi da kayan aiki. Babban asibitin, yana kula da Ƙauran Namoda da maƙwabtan ta, wanda kuma aka wadata shi da kayan aiki don ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa