Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan Zamfara. A shafin sa na Facebook, Gwamna Lawal ya …
Read More »Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal
Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa Jihar Zamfara na cin gajiyar tsananin hasken rana a duk shekara, inda ya sanya ta a matsayin wurin da ya dace da gonaki masu amfani da hasken rana da na’urorin samar da wutar lantarki masu zaman kansu. Hukumar Raya Wutar Lantarki ta Karkara …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA HAƊA KAI DA KAMFANONIN KASAR SIN DON HABAKA TSARO, NOMA, SUFURI DA HAƘAR MA’ADANAI
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya haɗa hannu da kamfanonin ƙasar Sin don samar da ingantattun fasahohin zamani da inganta noma, sufuri da ma’adanai na jihar. A ranar Talata ne gwamnan ya karbi baƙuncin masu kamfanoni na ƙasar Sin a gidan gwamnati da ke Gusau. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa