Home / Tag Archives: Efcc (page 2)

Tag Archives: Efcc

Ba Mu Ce Muna Neman Matawalle Ruwa A Jallo Ba – EFCC 

Sabanin irin yadda ake ta yada wadansu rahotanni marasa tushe balantana makama  cewa wai Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) na neman tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ruwa a jallo, wanda kuma ba hakan bane.  Hukumar Efcc ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta …

Read More »

Umar Ne  Mukaddashin Shugaban EFCC 

Daga Imrana Abdullahi  Mohammed Umar, Daraktan Ayyuka, shi ne shugaban riko na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa na (EFCC). Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdulrasheed Bawa. Tinubu, a wata sanarwa da Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, …

Read More »

EFCC Ta Gayyaci Tallen, Tsohuwar Minista

Tsohuwar ministar ma’aikatar da kula da harkokin mata Uwargida Pauline Talken ta je hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ranar Juma’a don amsa tambayoyi kan zargin karkatar da kudi naira biliyan Biyu (2)  a lokacin da take kan mulki. An ruwaito Tallen, ta …

Read More »

Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa

Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …

Read More »