Daga Marwana Kaduna Shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Mista Felix Hassan Hyat ya bayyana wa dimbin yayan jam’iyyar a wajen taron da suka kira a babbar hesikwatar Jihar cewa ta yaya yayansu a yanzu suke tabbatar su ta yaya na daya zai zama na hudu? Kamar yadda ya bayyana …
Read More »